'Yar Malam Taki Halin Malam-1
'Yar Malam Taki Halin Malam-1
馃摎馃摎馃摎
馃摽馃摽
YAR MALAM 馃懗鈥嶁檪
TAKI HALIN MALAM
馃懗鈥嶁檪
Na
馃拲 fresh khadyyyy
Special thanks to my Luvly parents may Allah bless them abundantly 馃憦馃憦
1�
Misalin karfe 11pm na dare,babu yawaitar mutane a titin sai kadan_kadan.hasken
fitulu kake gani a titi.
Sanye take da purple gown mai golden stones a jikinta irin ta amsheta sosai, shape
din rigar kadai zai tabbatar maka da yanayin rawar kanta.
Farace Sol very white in complexion,ga gashi da hanci,yalwar gashin gira da karamin
baki irin pinkish lips dinnan 馃拫
Duk gashin kanta bai hanata sanya golden din attachment ba,kunnenta ta shirya
barima kamar hudu ga hudar hanci.
Wata maroon colour venza ce ta tsaya a gefenta tanayi mata signa alamar ta
karaso...
Dogon tsaki ta ja Wanda har na cikin motar yana iya hango tsukan da tayiii
Ya fito sanya yake da wata shadda gezna dinkin babbar Riga farine tas,dogo irin
giant dinnan yayi masifar kyau....
"Yan mata sannu fa kinyi kyau wallahi,ko kinsan tsayiwarki nan yana iya haifar d
accident pls ki taimakeni na saukeki gida"
Ta kara yin tsaki mtssss"kaga dallah malam ba kainake jira ba,kagane ka ja tsummar
kafarka ka wuce ka fahimta banza stupid kawai......
Ya bude baki galala yana kallonta wai yau shi mace ke cewa banza stupid tabdi
Jan,ubanta waye a garinnan tasan wayeshi kuwa....
Kamar tasan tunanin da yakeyi ta kwashe da dariya"da kabar bata lokacin ka gurin
tunani ni yar wacece ,idan kuma ka cikani da surutu na lahira sai ya fika jin dadi"
Horn din wata bakar Prado suka jiyo cikin hanzari mai driving din motar ya fito
yana rawar jiki
"Hajiya Dan girman Allah kiyi min rai wlh yarinyata aka kwantar a asibiti,kiyi min
afuwa na bar a tsaye"
Ta murmusa idi driver kenan "bakomai amma dai ka kiyaye gaba" ungo wannan 10k ta
bashi ka siya mata magani ka hau napep ka wuce ni zanyi driving.
Ya tsugunna har kasa yana godiya ta shige motar ta bade wannan saurayin da kura....
Shima motarsa ya shige yabi bayanta,driving yakeyi sosai saboda kada ta bace masa.
Cikin mirror ta gano yana bin bayanta kusa d gate din wani Hotel tayi parking.
Shima parking din yayi suka fito a tare,waya ta daga tayi kira sai ga wasu security
sun fito daga hotel din,key din motar ta basu suka shige da ita.
Tana girgiza ta karaso gefensa "malam nasan hukunci kazo yimin to gani nan saika
kasheni ka huce"
Kasa magana yayi saboda faduwar gabar da ya ji,tayi masa kwarjini sosai a zuciyarsa
yace"yanzu duk kyannan da kasaitar nan a hotel zata kwana"impossible ya furta da
karfi
[6/29, 1:13 PM] Aisha Galadima: 馃摽馃摽馃摽馃摽馃摽馃摽
馃摎馃摎馃摎
馃摽馃摽
YAR MALAM 馃懗鈥嶁檪
TAKI HALIN MALAM
馃懗鈥嶁檪
Na
馃拲 fresh khadyyyy
Honestly nayi littafin nan ne badon cin mutuncin wani ba just yadda fans ke korafin
shiru nakiyin new novel,dat y na zo muku d labari mai cike da darasi
Kubiyoni
Freshhh khadynku ce
2�
Yatsine fuska tayi cikin tsiwa da kisisina take magana"gani nan nasan ka biyoni ka
hukuntani ko?to ganinan ka kasheni..."
Kallon up and down tayi masa tayi tsaki"karamin Mara kunya kawai,kaga ni I have
alot to do naga kai baka da abinyi.
Ta yatsina fuska sai dai kafin na bar gurin am mufleeha by name yadda zaka
buncikonin ka ji dadin hukuntaniii ta shigewarta ta barshi tsaye.
Gate din yabi da kallo mufleeha ya maimaita hmm sunanki mai dadi and u re so
beautiful why halinki ba mai kyauba????
Motarsa ya shige ya hau titi da gudu cikin parking space na gidanshi ya tsaya ya
dade yana tunani sannan ya shige ciki.
a falo ya sami meenal tana zaune ta zabga tagumi da gani tasha kuka,da gudunta ta
nufoshi yayi mata smiling kadan.
Prince ina ka boye yau inata kiranka kaki dagawa,yayi tsaki meeting mukayii Oga
yazo naija ne.
Bayan yayi wanka yayi shirun baccine yaci abinci yayi kwanciyarsa ko ta kan meenal
bai bi ba.
******
Shigar mufleeha ke da wuya Room 8 ta shige,straight jikin mirror ta tsaya ta cire
karamin veil dinta.
Wanka ta shiga tayiii ta dauro alwala tayi Nafila raka'a biyu tana jero addu'oi
tana kuka tana nemarwa kanta shiriya da kuma al'ummar musulmi.
Night gown pink ta sanya,sannan ta haye bed ta kwanta.wayarta ta kunna ta nemo wani
contact sweet sis naga ni a rubuce.
da sallama tafara tana murna da farinciki,daga can bangaren aka amsa cikin muryar
bacci.
Cikin fada wadda mufleeha ta kira da sis take fadin"sai mutum yana bacci zaki kira
shi,nifa banason halayyarki mufleeha"
Tsaki tayi"ke ni ba wannan ba just nakasa bacci ne yasa nace bari na kira sister ko
lfy,hop babu abinda y sami yar kanwata ko?
Yarinyar da aka kira da sister ta kara yin dogon tsakii"aikin banza idan mutum ya
dami dani ya dinga zama kusa dani mana ya kuma gyara halayensa"ta kashe wayar
Wasu zafafan hawayene suka biyo kan kumatun mufleeha....a haka ta kwanta bacci
barawo ya sace ta.
*****
Sauri_Sauri ya shirya ya nufi office amma tunaninsa guda dayane wacece mufleeha.
Sai yammaci ya tashi,a wani katafaren super market ya tsaya don yayi shopping.
Cin Karo sukayii da mufleeha tayi saurin cire bakin glass dinta,"idiot what are u
looking for ???mtsssss
Ya dago sexy eyes dinshi"nine idiot?banza kawai Mara kamun kai ji yadda kikayi
dressing kamar Christian mtssss Sam baki da halayya mai kyau...
Jikinta ne yayi sanyi sosai duk lokacin da akayi tir d halinta sai jikinta yayi
sanyi sosai.
Fasa shopping din tayi tanufi waje bakin motar saurayin nata ta tsaya shikuma ya
fito daga cikin motar da Sauri a time din mahfuz ya fito daga super market din
Subhanallah ya furta"me ya hada big bro da wannan marar kamun kan yarinyar????
Babban yayansa ya gani ya karbar hand bag din mufleeha yana kokarin sanyamata cikin
mota
[7/1, 9:25 AM] Aisha Galadima: 馃摽馃摽馃摽馃摽馃摽馃摽
馃摎馃摎馃摎
馃摽馃摽
YAR MALAM 馃懗鈥嶁檪
TAKI HALIN MALAM
Na
馃拲 fresh khadyyyy
Fresh khadynku ce
3�
Wani killer smile tayi lokacin da kallonta ya kai kan Mahfouz..a hankali ya iya
karasowa kusa da big bro dinshi.
Wani hug big bro ya kaimishi yana murnar ganinshi,jikin Mahfouz a sanyaye ya mayar
masa da smile kadan.
Na kira wayarka a kashe why?sai a time din ya dawo daga dogon tunanin da tafi.
Big bro mai suna Deen yace"babyna ga little Mahfouz fa bro dina inaji dashi sosai"
Mahfouz ta maimaita cikin zuciyarta gaskiya sunanshi akwai dadi sannan ta yatsina
fuska "sannu little Mahfouz hop kana lfy kuma everything is going perfect? Ya su
hajiya???
a dakile yace normal yana mai mamakinta yadda ta nuna bata taba ganinshi ba,ga kuma
mamakin bro dinshi mene ya hadasu da mufleeha?????
Deen ne yayi gyaran murya" uhm lil Mahfouz ga mufleeha nan yarinyar da nake son
Aura ta shigo a ta biyu Ina son goyon bayanka a gurin hajiya coz zatace Teema bata
dau shekaru gidana ba zankuma wani auren.
Mahfouz ya hadiyi yawun bakin ciki"no wahala bro bari na gangara gida cox I'm very
tied bye i will give u a call bro.
Mufleeha tayi murmushi bye our lil Mahfouz Allah ya tsare hanya.... Pls my regard
to hajiya.OK Thom ya furta gently.
*****
Sanye take da atampha super Europe Dan a fadarta ta gaji da super England brown and
yellow colour.
Dinkin Riga da zani tayi daurinta ture kaga tsiya,takalminta yellow da hand bag din
ta yellow, ta sanya sarkarta kirar Dubai irin mai Dan matse wuyannan,babu gyale coz
idan ta sanya Atampha a fadar ta mayafi kara nauyi yakeyi.
Ganinta kuma yafi kamshin abin mamaki ido hudu sukayi da Mahfouz coz yau meenal
dinshi ta tashi da zazzabi.
Kujera ta ja ta zauna, tayi kamar bata sanshi ba waiter taxo ta kawo mata list na
abincin ta zabi Wanda takeso.
Ta fara cin abinci ne sukayi ido hudu da Mahfouz ya ja dogon tsakii, harararsa tayi
dai_dai lokacin ya zo fita ya biyo ta gefenta ya furta useless a hankali.
Ta dan gyara zama ta daga murya"malam wai kai maye ne tun dazu kakeyimin alamar na
baka numberna da idonka ynz kuma ka wani biyo gefe na duk Inda naje sai ka je,to ni
ba irin ka nake saurara ba banza gara"
Ta Mike d Sauri ta fice wasu na dariya wasu kuma haushi ta basu,cikin zafin nama ya
shige motarsa ya bi bayanta
[7/1, 9:25 AM] Aisha Galadima: 馃摽馃摽馃摽馃摽馃摽馃摽
馃摎馃摎馃摎
馃摽馃摽
YAR MALAM 馃懗鈥嶁檪
TAKI HALIN MALAM
Na
馃拲 fresh khadyyyy
My mum my everything nice to have u mum 馃拑 no 1 lyk u sweet mum in diz world, u make
my life so sweet 馃拑馃拫 luv u more 馃拑馃拫
4�
Gudu take tsalawa kan titi tana saurarar wakar Nancy ajram ta habibana,sai nishadi
takeji a ranta cikin wani park ta shige ta jima tana waya daga kasan da kawarta
take waya, kuma kawar ma kamar suna da dangantaka ..
Ta fito cikin isa da takama ta karasa bakin pool din dukanninsu kayan wankane a
jikinsu ita dayace mai atampha.
Ihu suka dauka wowww one in town baby kina wuta fa,gaskiya kinyi kyau,tabe baki
tayii ta zauna kan wani chair gefensu hannu ta daga musu Hiii
Mufeeda ce da yesmin suka koma kusa da ita"babe hw far?yaushe kika karaso naija
ne?" mufleeha ta tamvayi mufeeda cikin isa d gadara.
Mufeeda tayi smiling "hmm beauty jiya ne wlh,dat why yesmin ta shirya wannan
celebration din"
Mufeeda ta kwashe da dariya zo muje kiga sabuwar venza di ta,fara na siya fa...
Wowww babe diz car looking so gud and attractive Allah ya tsare.
Ameen yar malam"cewar wadda aka kira da yesmin ta fada tana dariya.
Gaba daya suka yi dariya yesmin ta kara cewa "YAR MALAM TAKI HALIN MALAM" wata uwar
ashariya mufleeha ta jefa mata"ke ki kiyayeni bana son raini fa"
Afuwan beautyn mu nadaina smile kinji so sorry,gaba daya suka kwashe da dariya
banda mufleeha sakamakon ganin Mahfouz na gefen su yana kallonsu da saurarar
hirarsu.
"Hmmm kazo Neman gurin zama ne kamar yadda banzan bro dinka yake nema to ba a nan
ba,gayyar tsiya arna a eidi ..."
Ya murmusa"look kallon kazama,kucaka,jahila nakeyi miki marar aji kawai kuma nasan
bro bai San true colour dinki ba,ni kuma tsakanin shi dani is incomparable coz ni
ba sakaran namiji bane dakikiya kawai"
Maza da mata kallon Mahfouz suke suna mamakin da ya iya gayawa mufleeha haka.
Ta karasa gaf dashi"hmmm kasan shi kare kullum burinsa yayi haushi ko ya sami mai
bashi abinci,kuma maganar jahilci bana mamaki idan aka kaf danginku babu Wanda yayi
sauka sau goma sha biyu kuma ya haddace Qur'an gaba daya da littatafai kamar yadda
nayi.
Kuma maganar karatun boko nasan baka samu matsayin masters degree kan addini ba
kamar yadda na samu a karancin shekaruna.
Ta zuge hand bag dinta ta fito d ID card dinta,da kuma na lambar yabo a gurin
musabaka.
Kuma jama'a duk yana haushin nan ne saboda ya nemeni naki amincewa nace masa ina
gudun ciwon zamani.....
Hannu ya daga zai mareta tahir babban Abokinsa ya rike,shima ya zo park din a
sannan tahir ne da wasu mutane suna rikeshi yana kwacewa zai daketa....
Mota kowaccensu ta shige zasu bar gurin ido hudu tayi dashi yana zubar da kwalla
zafin sharrin da tayi masa.
Zuciyarsa a cukunshe sai ya wulakanta yarinyar nan zai ta dandani bakin cikin da ya
dandana,ya goge hawayenshi ya fizgi motarsa gudu yakeyi baya ganin gabansa
[7/1, 9:25 AM] Aisha Galadima: 馃摽馃摽馃摽馃摽馃摽馃摽
馃摎馃摎馃摎
馃摽馃摽馃摽
YAR MALAM 馃懗鈥嶁檪
TAKI HALIN MALAM
Na
馃拲 fresh khadyyyy
All diz page 4 u my blood sisi 馃槏馃槏 luv u Anty fauza irin totally dinnan �
馃馃馃
Hmmm I really luv you sweet sis 馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑
5�
Driving yake tamkar zai bar garin bacin rai da takaici ne ke addabar zuciyar I know
what to do ya furta da karfin tsiya.
Horn yakeyiii da Sauri gate man ya bude mishi katafaren gida Wanda kallo daya
zakayii mishi ka tabbatar Wanda ya mallakeshi yana daga cikin millions.
Cikin azama ya fito daga motarsa ya sanya key ya bude kofar falon,kai tsaye
upstairs yayi cikin falon ya tsaya cak ganin katon frame mai lauke da picture din
mufleeha da Bro dinshi Deen.
Can gefe kuma nata ne guda daya,bakin ciki ya kara rufeshi da ya shiga bedroom gaba
daya bedsides din dauke suke da karamin frame din hotunan mufleeha an rubuta true
love never end.
Karya ne wallahi ya fada kamar zararre ya janyo wani drawer da gani secret abubuwa
ake adanawa aciki,wani karamin diary ya bude.
Page din farko aka rubuta I LOVE YOU MUFLEEHA "yayi tsaki ya tafi next page nan ma
kalaman soyyyaya ahaka har ya kai second to d last page nan yaga permanent address
dinta da phone number dinta,ganin an rubuta hot line dinta cikin hanzari ya fito da
wayarshi ya dauki number din yayi saving.
Hhhhhh dat what I need yayi murmushin samun nasara,well ynx wasan zai
fara...yarinyar kin fada tarkona.
Falon kasa ya dawo ya kunna kallo bai wuce 5 minute da zama ba sai ga bro din ya
shigo da fara'arsa ganin Mahfouz a guest house dinshi.
Bayan sun gaisa ne Mahfouz ka sanar masa ya zo ya danyi bacci ne wallahi aiki ne
yayi mishi yawa a office.
Kana kokari ma lil bro dat y I like u" daman ina son yau mu hadu gidan hajiya ka
tayani rokonta ta barni na kara aure,wallahi bro bana son na rasa mufleeha "
Gaban Mahfouz ne yayi mummunan faduwa amma ya daure"ba matsala but kayi bincike
akan halin mufleehar?kasan ance hali wan kyau ne fa."
Hmm lil bro kenan ai ni ko wani irin hali ne da ita matukar va shirka takeyi ba ko
kisan kai shine zan ki aurenta kuma ma fa yadda naji yarinyar yar malamai ce,gashi
kuma tana da ilimi yar malam ce gaskiya.
Big bro ban gane yadda kaji ba,bakasan iyayen nata bane kana nufin babu wani nata
da ka Sani.
Zufa ta karyo masa"tabbas lil bro ban San kowa nata ba hakikanin gsky ban San wani
gari take ba ma,bata son mutum ya San garinsu duk cikin kawayenta mutum dayace na
ke da yakinin tasan garinsu mufleeha takuma San wacece ita yesmin suna kiranta
designer amma kuma ko duniyarnan zaka bata bazata fada maka ba.
Cikin Mahfouz yayi sanyi"big bro kenan zaman kanta takeyii a abuja kenan tabdi wa
iya zubilllahi,gaskiya ya kamata ka janye kasan fa hajiya dole su bincika ita da
Dad.
Enough is Enough lil bro idan zaka goyamin baya fine idan bazakayi va just keep ur
mouth,amma sonta ya zama jinina mufleeha itace rayuwata.
Don't worry big bro ina supporting naka u know I hate ur worry amma ina son idan
kana da number din yesmin ka bani na bawa tahir friend dina yasan yadda zaiyi har
ta gayamasa garinsu mufleeha.
Hmm zan baka oya take it amma nasan yesmin har ta fi mufleeha taurin kai,amma Allah
ya bamu sa'a Ameen Mahfouz ya fada bayan ya gama copy din number yesmin.yayi wa
Deen sallama yayi tafiyarsa.
[7/1, 9:25 AM] Aisha Galadima: 馃摽馃摽馃摽馃摽馃摽馃摽
馃摎馃摎馃摎
馃摽馃摽馃摽
YAR MALAM 馃懗鈥嶁檪
TAKI HAlIN MALAM
Na
馃拲 fresh khadyyyy
Up up mazaje,leaders of tomorrow I'm proud you 馃槏.
May Allah guide u Ameen 馃憦馃憦馃憦馃憦馃憦馃憦馃憦馃憦馃憦
Really luv you my blood brothers Allah y tayaku ruko 馃憦 I'm proud of u guys 馃槂馃拑
馃槏馃憤
6�
Daga bed room ta fito sanye take da night gown doguwa mai dogon hannu maroon colour
gashinta a gyare tsaf.
Mufeeda na kallon film din Korea ta mayar da hankalinta sosai kan television
din,yesmin kuma tana charting abinta.
Elizabeth house girl dinsu tana mopping ganin fitowar mufleeha yasan Elizabeth
durkusa"Good morning ma"
Morning Eli!hop everything is OK"yes ma ta bata amsa sannan kuma tace ur food is
ready ta nuna mata dinning.
Okay tnx ta fada ta koma bedroom ta shiga tayi wanka ta shirya cikin shadda wadda
akayiwa dinki buba da gani Senegalese ne sukayi dinkin.
To guys Ku tashi muyi break,mufeeda sanye take da sky blue din lace Riga da
skirt,yesmin kuma sanye take da English wears Riga da wando"
Mufleeha tayi tsaki"ynx yesmin a haka zamu je kinsan fa shi babban mutum ne kuma
abokansa da ke yawan zuwa office dinshi manyane"
Ke malama karki dameni ni fa after dress zan Dora babu kuma nayafinta zan yi using
pink hula pink shoe&pink handbag.
Wowww mufeeda ta furta ni kuwa dankwali na zan daura kawai sai red shoe&red
handbag...
Mufleeha tayi tsaki nifa dinkin ba dankwali kuma bazansa mayafi ba,rose silk golden
zan daura coz shaddar da golden jiki,goldenshoe&golden handbag...
Dariya sukayi gaba daya zamu hadu fa guys,na kallesu kowacce mai kyau ce ta gaske
amma ba kamar mufleeha..
Yesmin ta tashi ni fa am OK na koshi fa,Ku hanzarta kunsan evening fly dinmu zai
tashi yau dinnan zanvar naija .
Wowww designer ina son US fa kina huta designer ni ko yaushe sai Dubai nake karewa.
Yesmin tayi dariya mufi 2 gwanda ke akan mufi 1 wato mufleeha ita da idan banda
Saudi ba kasar da ta taba zuwa, sai shegen tsiwa ga shegen tsoro.
Ta mike da sauri ta rike wuyan yesmin "wallahi y 3 ki kiyayeni kinsan dai nafi
karfin kasashen ba Ku kaini kudi da hanya ba,just bana son Hulda da irin turawannan
ne gaskiya.
Hhhhhh na manta kinsan yar malam ce,yesmin y 3 ta fada a shakiyanci ita kuma mufi 2
mufeeda kenan zancen banza YAR MALAM ai TAKI HALIN MALAM kinga nima gobe zan wuce
malasia ke daya zamu bari gidan nan.
Ta juyo kan mufeeda kamar zata dake ta saboda masifa naji naki halin malam ai wlh
duk da Baku San tarihina ba na sami tarbiyar da Baku samu kawai rayuwa tana iya
juyawa.
Hmm to ki dakeni mana ace muna zaune shekara uku tare baki taba vamu tarihinki ba
ai wlh babu amana tsakaninmu.
Idanunta suka kawo kwalla ta mike ta shige bedroom tana kuka bata son tuna baya
bata ga amfanin tuna baya ba.
Wayar ta ta janyo sweet sis hop kina lfy indai ban kiraki va bazaki kirani ba,kina
mantawa dani matsayin sister dinki.
daga daya bangaren kuma tsakii yarinyar tayi to me ne dan na manta dake,ke da kika
manta da asalinki kina da bakin magana,to ki dawo mahaifarki mana idan kina tare
dani kinsan dai duk duniya mu biyu a ka haife mu ko?kinga ina da abinyi kinji
yarinyar ta kashe wayarta.
Kukantane ya tsananta daga falo suka jiyo sautin kuka da sauri suka shigo suna
tambayarta meya faru?ki tashi mu fita kinji...
Bazani ba kuje kawai ta fada a fusace,lallaminta suka shiga sun San dai itace
jarinsu duk matsayin guri idan suka tafi da ita sai mutanen gurin sun
sauraresu,gashi bangaren ilimi ita ke fiddasu kunya.
Da kyar suka lallameta ta shirya cikin motar y3 suka fita dan tafi tasu tsada ita
bata tara kudi banki kawai ta canza mota shine burinta.
A harabar office din suka yi parking cike da zulumin karbar da za'ayi musu dan sun
San bakin rijiya ba gurin was an makaho bane,y3 tace mufleeha ki fara shiga ma
biyoki vaya,tsabar haushin da suka bata Jakarta ta fizga ta five ta hau upstairs
security suka yi mata ca akai Jakarta ta zuge ta basu 100 thousands ba shiri suka
nuna mata hanya....hango wasu security din ta kumayiiii
[7/1, 9:25 AM] Aisha Galadima: 馃摽馃摽馃摽馃摽馃摽馃摽
馃摎馃摎馃摎
馃摽馃摽馃摽
YAR MALAM 馃懗鈥嶁檪
TAKI HALIN MALAM
Na
馃拲 fresh khadyyyy
07032763902 WhatsApp only 馃憣
Aslm gaskiya fans nagode da kaunarku gareni Allahu ya bar zumunci Ameen 馃憦
Thom friends ga number din amma pls WhatsApp only kamar yadda kuka nema a sanya ngd
irin da yawa dinnan 鉂も潳馃
7�
Mufleeha taji kuka ya kufce mata I really luv u sistor no 1 lyk u wlh...saurin
katseta yarinyar tayi mtssss "nikam ina da abinyi" tayi hanging phone din.
Wani sabon kuka ne ya kwacewa mufleeha hakikanin gsky tana son kanwarta amma kuma
ya zatayi ta koma garinsu shine babbar matsalar.
Y3 da mufi 2 suka shigo dakin saboda sautin kukan dasu ke jiyowa daga parlour "babe
koma menene just forget ki tashi mu wuce" cewar y3.
Ko wani guri ne indai da ita da wuri ake saurarensu,gashi ta bangaren ilimi ita ke
fitar dasu kunya su kam suna yinta hundred percent.
a haka suka lallameta ta shirya cikin motar y3 suka fita coz yesmin bata tara kudi
a banki burinta yawan canjin motocin da duniya ke yi dasu.kunji shegiya kamar
duniyar matabbaciyace 馃ぃ.
a harabar office din suka parker jikinsu duk yayi sanyi"gaskiya mufleeha ki fara
shiga yadda ta kasance sai mu karaso"cewar y3
Dogon tsaki ta ja,sannan ta dauki hand bag dinta ta wuce upstairs securities ta
gani suna ta zazzara ido.
Kai tsaye ta nufi gurin suka tambayi ina pass dinta Jakarta ta bude ta zaro rafas
na dubu Dari ta mika musu"I don't have pass but I have diz"ta nuna musu kudin
shegun gari ganin kudi suka fara fadin abeg just enter.
Nanma wasu securities mata ta gani da farko suka ki amsar kudi amma daga baya suka
amshe suka bata wani Abu ta shiga dashi.
Yayi saurin dagowa jin zazzakar muryarta,ga sansanyan kamshinta uwa uba kyawun
halittarta.
Have a sit ya fada ya cigaba da rubutun shi ita kuma mufleeha ta daga wayar mufi 2"
ke gamu waje security sun hanamu shiga"
Thom Ku vani 10 minute zankiraku,time din ya kuma satar kallonta ya kauda kai dan
shima iya hadu ya hadu ga yayan banki kuma.
Ta gyara zama"pls sir mune Wanda kamal yace zamuxo muna son adinga yi mana odar
kayannan"
OK mufleeha ko?u re welcome ya kira wani mai aiki sannan ya kalli mufleeha me zaki
sha?am OK sir ta fada a sanyaye ya lura kamar ta ji kunyane kawai ya sanya Peter ya
kawomata abubuwa.
Ya miko mata wani littafi gashi ki karanta rules din,ta karba a nutse. Time din
kiran y3 ya shigo"ke wai kin manta damune"
Ta kalleshi kallo mai Jan hankali plsss sir ga sauran sun karaso,yayi shiru kmr
bazai magana ba saikuma ya kira security a waya.
Bayan sun shigo kowacce hankalinta na kanshi,mufleeha ta mika musu book din suka
karanta sai kuma ta kalleshi"sir babu discount gsky is very expensive za mu iya
business dinnan kuwa.
Zaku iya mana ya fada a takaice,gaba daya a tare suka mike Thom sai mun shiryo.OK
kawai yace dasu har sunkai kofa sai ya furta "mufleeha I need to talk to u"
Ta dawo a sanyaye sukuma suka fice"pls ina son number dinki idan bazaki damu
ba"wayarshi ta amsa ta sanya masa.bye tace dashi kawai ta fice.
Suna isa gida har tsalle sukayi kowacce sai murna takeyi nikuwa nace menene nufinsu
oho 馃槼
[7/1, 10:42 AM] Aisha Galadima: 馃摽馃摽馃摽馃摽馃摽馃摽
馃摎馃摎馃摎
馃摽馃摽馃摽
YAR MALAM 馃懗鈥嶁檪
TAKI HALIN MALAM
Na
馃拲 fresh khadyyyy
07032763902 WhatsApp only
Diz page naku ne Ku kadai luv irin totally dinnan 鉂na tare 馃
8�
Bayan sun shigo kowaccensu hankalinta na ganshi gaskiya yayi ba karya,guri suka
yiwa Kansu su ka zauna shiko hankalinsa na kan mufleeha.
Ta mika musu book din sun karanta amma ba wani understanding su kayi ba,mikewa su
kayi a tare mufleeha ta fara magana cikin sanyi"thank u sir sai mun shiryo but babu
discount cos is very expensive "
Bakomai mufleeha in kun shirya Ku xo sai mu ga wani kaya ya kamata Ku fara odarsu
godiya suka yi masa har sun kai kofa ya furta "uhm bakiji va mufleeha"
Su mufeeda suka fice ita kuma ta koma"pls ina son number dinki"ya fada a
takaice...bata bashi amsa ba ta dauki phone dinshi ta sanya mishi hadi da mikewa
tsaye bye ta fada in a very cool voice....
Suna zaune falonsu sai murna sukeyii Niko nace shi kuma wannan mene target dinsu a
kanshi oho 馃し馃徎鈥嶁檧
Misalin 5 suka wuce airport rakiyar yesmin Y3 zata wuce Dubai, sai kusan 7pm suka
shigo gida.
Washe gari kamar 8am suka kara fita airport rakiyar mufeeda zuwa America US,sai
kusan 2 ta shigo gida.
a parlour tana zaune ita kadai Elizabeth ta shigo hannunta dauke da trolley zataje
gida Lagos babanta ba lafiya,50k ta bata sukayi sallama.
Gidan yayi mata tsit wasu hawaye suka gangaro kumatunta hakika mutum Rahma ne gidan
va dadi.
Ita ma shiryawa tayi taja trolley dinta ta shige mota maigadi tayi sallama ta wuce
hotel.
Tana kwance wayar ta ta shiga sautin kida a gajiye ta dauki phone wata zazzakar
muryace ta doki kunnunwanta.
Sunana Umar Faruq nine mai company din da kukaxo daxu,mufleeha hakika kinyimin kuma
inasonki da aure dafatan ba ayi wa wani promise va.
Gabanta ne yayi mummunar faduwa ta dan daure"wow nyc name u re welcome ba'ayiwa
kowa promise ba"
Okay tnx ynx kina gida ne?ta dan yi jum "Aa bana gida" kina ina to?ina sharaton
hotel....subhanallahi ya gigice sosai mufleeha ya akayi haka shikenan ni bazan samu
Matar arziki da zan aura ba????kema haka kike...
[7/1, 10:42 AM] Aisha Galadima: 馃摽馃摽馃摽馃摽馃摽馃摽
馃摎馃摎馃摎
馃摽馃摽馃摽
YAR MALAM 馃懗鈥嶁檪
TAKI HALIN MALAM
Na
馃拲 fresh khadyyyy
07032763902 WhatsApp only
My Rash(bestyna)
My zee dita
My Ruky
Shamsiya sokoto
Fresh fatyna
Danpillo tawa
Amina mother
My Siyama Ummi
My sadiya
Zee bauci
Ummi Kaduna
Luvly Smarsher
Luv u irin sosai dinnan 馃
9�
Gumi ne ya wanke mata fuska ta fara dana sanin gayamasa,matsalarta daya bata iya
karya ba.
Bakomai ngd zan yi kokarin cire ki a zuciyata kinji amma pls ki gyara halayarki
domin wata rana uwa ce ke yana kokarin kashe wayar.
Plsss farouq wlh ni kadai ce cikin dakin babu kowa is no what u thinking pls kaxo
ka duba ka gani wallahi na rantse maka.
Hmmm ni zaki rainawa hankali amma bari naxo ynx na tabbatar,driver ne ya kawo basu
10 minute suka karaso ba room din ya nufa.
Straight toilet ya bude ba kowa har labulaye ya daddaga ya leka kasan gado sai ya
koma bakin kofa "mufleeha kin rainani ko?shine kika kori mutumin kafin nazo ko?"
Kuka ta fara tunda ba ka yarda dani ba just go karka kara kirana ka mantani cikin
rayuwarka ka kyaleni"ta karasa maganar cikin tsawa...
Kofar ya rufe da karfi ya fice wai yau mace ke yi masa ihu haka koma dai meye shi
ya jawa kansa.
Da sassafe takira su mufi da yesmin ta gaya musu fada suka fara yimata kin bata
mana plan.
Ashe shi wannan kamal abokinsune shike shiga ya fita y gano shegun masu kudin dake
Abuja especially wadanda ya Sani.
Umar farouq nutsatsen mutum haifaffen abuja ne shi kadai yake gurin iyayensa,kuma
suna da companoni yaje America ya karanta business har yayi PhD nasa.
Yana da ji kai ba ruwansa da harkar mutane kuma ga kyau Allah ya bashi,shine kamal
ya tura su gurinshi wai ya San daya daga cikin su zata rudeshi daga su ci kudinshi.
Saboda yadda ake zuzuta musu shi da farko sunyi tsoron zuwa ma.
Yesmin tayi tsaki"mtssss ni ynz na sami damar da farouq zai ce zai aureni ai
wallahi na bar zaman haka to ko me nake samu ynx nasan zai bani fiye dashi kina
kwafsa mana sai kiyi ta zama"tayi hanging phone din ta.
Ta kara kirana mufi har sau uku taki yin picking coz taji haushi a karo na hudu ta
daga" kinga malama kar ki dameni saboda sokonci kice masa wai kina hotel kuma
alhalin kamal ya gayamiki mutumin kirkine,shine kikayimana bakin cikin abinda zamu
samu"ita ma hanging phone din ta yi.
Mufleeha ta rasa me ke yi mata dadi ta juya ta kira phone din farouq amma ina ya
sanya ta a blacklist.
Ta juya ta kira kamal ya rufeta da fada don tuni su yesmin sun gayamishi zagi in
zaga sukayi dashi ya kashe wayar sa.
Ta koma ta kirawo sistor dinta ta daga"pls mufleeha karki kuma kirana kinji ni na
mance dake matukar baki dawo mahaifarki ba,naga alama idan kina bugene sai ki
kirani ki rainamin hankali"
Subhanallah sistor an gayamiki ina shan wani abune?just keep quite dan naga ba a
hankalinki kike ba inji kanwar tata.
Wani gunjin kuka ta fashe dashi hakika zaman lafiya yafi zama dan sarki 馃ぃ
Wani message ne ya shigo( luv u wit all my hearty mufleehana Allah y tsareminke
daga bakonki na alheri)bata San number din ba amma text din ya burgeta
Deen ta kirawo suka sha fira har take tambayarsa ko shi yayi mata text yace Aa.
Hmm Mahfouz ne ynx was an zai fara zamuga wani mataki zai dauka akan mufleeha???
📿📿📿📿📿📿
📚📚📚
📿📿📿
YAR MALAMP
TAKI HALIN MALAM
Na
💍fresh khadyyyy
07032763902whatsapp only
Baki bazai iya furta yadda nake sonki ba only thing I know I luv irin sosai
dinnan😍😍😍😍😘
🔟
da sassafe ta shirya ta harhada kayanta ta dawo gida,kitchen ta shiga ta shirya
break a gurguje.
Parlour ta dawo ta tarar da wayarta na ringing babu suna number saurin ajiyewa
tayi,can kuma sai ga message (morning my Angel,shugaban taurarin duniya God protect
u my Angel)
Hmmm murmushi tayi kayi ka gama jiyama ta gane number da ita akayi mata text,kowane
ne ma ba ruwanta ita kam.
Bayan ta shirya cikin maroon din lace and silver tayi kyau sosai,sake ficewa tayi
bata tsaya ko ina ba sai guest house din Deen.
Tayi rashin sa'a kuwa ta tarar da Mahfouz yaxo binciken da ya saba,a falo ta tarar
dashi ..smiling ta tsinci kanta da yi mishi.
Ya hade rai sosai"ke uban me kika zo yi nan"ta bata rai gurin mijina nazo.....hmmm
anyi asara dai,daga can ana nan.
Is enough dallah MALAM bani hanya na shige dan kasan babu inda akayimin iyaka banza
wofi useless...
Wani gigitaccen mari ya zuba mata Wanda ya sata saurin gigicewa"ni ka Mara ?"
Na mareki na mari banza kuma matukar baki daina zagi na ba duk sanda muka hadu zaki
dinga karbar wannan hukuncin.
Hannu tayi saurin dagawa zata rama ya murde hannun har wani kara yayi ihu ta sanya
wadda har shi kansa sai da ta basa tausayi sosai.
Zubewa tayi akan kujera"banza wawa wlh sai kasan ka mareni azzalumi kawai"tas
saukar wani Marin ta kuma ji a kumatunta.
Tabdi Jan hakika ka aikata mummmunan kuskure a rayuwarka zaka ga sakamakon aikinka.
Tana kokarin fita Deen ya shigo "my sweety" ganin fuskarta a kumbure tana kuka ya
sanya shi gigicewa
Bai jira ta karasa maganar ba ya shige parlour lafiyayyun mari sau biyu ya wanke
fuskar Mahfouz dasu"stupid kawai "yana huci
ta karaso falon kuma yace matukar ban rabu da kai ba sai ya sa anyi min duka,kuma
ni gaskiya na hakura dakai....wani sabon mari ya kara kife Mahfouz dashi " mutumin
banza to me tayi maka,yanxu na gane Ashe baka son farincikina oya get out of my
house kada kuma ka kara zuwa"
Gwalo tayi masa ganin yadda yake huci kamar zai rama,harararsa ta yi ta gefen ido
saurin ficewa yayi.
Deen ya durkusa kasa yana ta bata hakuri har ta sauko daga yake cemata next week
zai xo ya dauketa zataje gaida hajiyarsa,saurin bata rai tayi ita kam bazata iya
aurensa ba gashi kuma taga shi da gaske yake.
Smiling tayi Allah ya kaimu swthrt...Ameen ya fada cikin tsananin murna.